Jin Kim pubblico
[search 0]
Altro

Scarica l'app!

show episodes
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
 
Loading …
show series
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya leka Jamhuriyar Nijar ne domin yin nazari game da wani tsari na korar daliban da suka fadi jarawaba sau biyu. Amma a yanzu an samu wata badakala ta cuwa-cuwar kera takardu na jabu domin sake mayar ire-iren wadannan daliban wata makaranta ta daban.…
 
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora kan shirin makon jiya game da fasahar da wani matashi ya samar mai yanayi da dandalin sada zumunta na Watsapp wanda ya yiwa suna da Tabarau, da ke zuwa dai dai lokacin da aka samu daukewar kafofin sada zumunta na Watsapp, Facebook da kuma Instagram.…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim ya tattauna ne kan shirin gwamnatin jihar Borno ta Najeriya na ilmantar da marayu a daidai lokacin da Hukumar UNICEF ta ce, sama da yara miliyan 10 ne ke zaune a gida ba tare da zuwa makaranta ba a Najeriya, kuma akasarinsu na rayuwa ne a yankin arewacin kasar.…
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci ya dora ne kan na makon jiya, inda ya tattauna da wani matashi dan Najeriya da ya yi fice wajen kere-kere na fasaha da suka hada da injunan sarrafa amfanin gona, sai kuma kera motar Tantan da ya yi a baya-bayan nan.Di RFI Hausa
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da tattauna ne game da yunkurin Najeriya na kera jiragen sama masu saukar ungulu kuma tuni wannan mafarki ya kama hanyar zama gaskiya. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.Di RFI Hausa
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da yunkurin Najeriya na kera jiragen sama masu saukar ungulu kuma tuni wannan mafarki ya kama hanyar zama gaskiya. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirinDi RFI Hausa
 
A cikin shirin 'Ilimi hasken Rayuwa' na wannan makon, Bashir Ibrahim Idris ya kawo shiri na 3 ne a kan tattakin da ya yi zuwa Kano don halartar taron da aka yi a jami'ar Bayero a kan mahimmancin amfani da harsunan gida a kafafen yada labarai.Di RFI Hausa
 
A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon , Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali ne a kan dakatar da harkokin kamfanin sadarwa na Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi biyo bayan goge wani sako da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya wallafa. Masana harkar sadarwa sun tofa albarkacin bakinsu.…
 
Loading …

Guida rapida

Google login Twitter login Classic login